Yara a Cikin Shari'a1- ‘Ya’ya adon rayuwar duniya ne: Kahafi: 46. 2- ‘Ya’ya su ne asasin jarrabawa daga Allah: Tagabun: 15. 3- Wasu daga ‘ya’yanmu makiyanmu ne: Tagabun: 14. 4- Kada ku damu da nauyin ‘ya’yanku a kanku: An’am: 151. 5- Kada ku yi alfahari da yawan ‘ya’yanku: Saba’: 35. 6- ‘Ya’yan da ba na kirki ba, ba su da wani amfani a lahira: Mumtahannat: 3. 7- Kada ‘ya’ya su hana tuna Allah: Munafikun: 9. 8- Wasu ‘ya’yan nutsuwar rai ne kuma sanyin idanuwa ga mutum: Furkan: 74. 9- Yi wa ‘ya’ya wa’azi da nasiha: Lukman: 13. 10- Yi wa ‘ya’ya addu’a ta gari: Ibrahim: 35.
|