Boyayyar TaskaMahaifiyarsa: Ummu Farwa ‘yar Kasim dan Muhammad dan Abubakar. Alkunyarsa: Abu Abdullah, Abu Isma’il. Lakabinsa: Assadik, Assabir, Alfadil, Addahir, Alkamil, Almunji. Tarihin haihuwarsa: 17 Rabi’ul awwal 83H. Inda aka haife shi: Madina. Matansa: Fadima ‘yar Husaini dan Ali dan Husaini (A.S), sauran matansa kuyangi ne. ‘Ya’yansa: 1-Isma’il 2-Abdullah 3-Musa 4-Ishak 5-Muhamma-d 5-Abbas 6-Ali 7-Ummu Farwa 8-Asma’u 9-Fadima. Tambarin hatiminsa: Allahu waliyyi wa Ismati min khalkihi. Tsawon rayuwarsa: Shekara 65. Tsawon Imamancinsa: shekara 34. Sarakunan zamaninsa na Umayyawa: Abdulmalik dan Marwan da Walid dan Abdulmalik da Sulaiman dan Abdulmalik da Umar dan Abdulaziz da Walid dan Yazid da Yazid dan Walid da Ibrahim dan Walid da Marwan Al-himar.
|