Kaunar Juna



22. Lukman (A.S): -ga dansa-: ya dana ka riki aboki dubu, kuma dubu kadan ne. kada ka riki aboki daya, daya yana da yawa[26].

1 / 4

Rabuwa Da Masoya

23. Daga Imam Ali (A.S) ya ce: uku suna rusa karfi: rasa masoya, da talauci a bakunci, da dawwamar tsanani[27].

24. Daga gareshi (A.S) ya ce: wanda ya rasa dan’uwan abota saboda Allah, to kamar ya rasa mafi daukakar gabbansa ne[28].

25. Daga gareshi: a cikin wasiyyarsa ga dansa Imam Hasan (A.S)-: bako shi ne wanda ba shi da masoyi[29].

26. Daga gareshi (A.S) ya ce: Rashin masoya shi ne rashi mai sanya rashin lafiya[30].

Hujjatul Islam Muhammad Raishahari

Hafiz Muhammad Sa’id Kano

hfazah@yahoo.com


[1] Aali imran: 103.



back 1 2 3 4 5 6 7 next