Soyayyar Juna
249. Daga Imam Muhammad Bakir (A.S) ya ce: Ali (A.S) ya fito yana mai tafiya da mutane, har sai da ya kasance saura tafiyar nisan mil biyu ko daya a zo karbala, sai ya shiga gabansu, har sai da ya yi kiwaye a wani wuri da ake kiransa Makdifan, sai ya ce: An kashe Annabi dari biyu da kuma jikokin annabawa dari biyu a cikinta, dukkaninsu shahidai ne, kuma wurin saukarsu ne, kuma makayar masu son shahada, wanda yake gabaninsu ba ya rigon su, wanda kuma yake bayansu bayan riskarsu[12].
[1] Bakara: 216.
[2] Madalibus sa’ul: 56.
[3] Gurarul hikam: 5314.
[4] Ilalus shara’I’i: 140, 1.
[5] Yusuf: 30 da 31.
[6] Tafsirul kummi: 1, 357.
[7] Alfirdausi: 5, 38, 7389.
[8] Nahajul balaga: huduba: 109.
[9] Tarihu bagdad: 5, 262.
[10] Kanzul ummal: 3, 373, 7001.
[11] Alkafi: 2, 83, 3.
[12] Biharul anwar: 41, 295, 18.
|