aikin hannu



Kasa kuma sai ka lankwasa shi zuwa sama.

Sai ka lankwasa rabin rektangula na sama zuwa ga bangaren kasa da kuma bangarenka. To wannan bangaren shi ne kafafuwan kwado.

 

Idan ka lankwasa wannan dan bangaren na sama zuwa kasa to shi ne zai ba ka saman kwado. Sannan sai ka zana idanuwa biyu, to ka yi kwado kenan.

.

Idan kana son kwadonka ya tashi sai ka latsa X, sannan sai ka dage ‘yan yatsunka daga kan kwado.

 



back 1 2 3