aikin hannu



Sannan sai ka bude shi domin ya koma murabba’I, sai kuma ka lankwasa kowane bangare ka nade shi yana kallon mai daurantar sa, sannan sai ka bude domin ya koma murabba’i.

Dukkan gefen nasa guda hudu sai ka lankwasa su zuwa tsakiya.

Sannan sai ka ka lankwasa gefe biyu na sama zuwa ga zanen tsakiya.

Sannan sai ka lankwasa kasan musallas zuwa sama.

Kowanne daga gefunan biyu na kasa sai ka lankwasa shi zuwa ga musallacin kasa.



back 1 2 3 next