Mutum Mai Kamala



1.     Haramcin zubar da jini

2.     Haramcin cin dukiya ba bisa hakki ba

3.     Wajabcin bayar da amana

4.     Haramcin cin riba

5.     Jefar da duk wani abu na jahiliyya ban da shayar da alhazai da kare dakin Allah

6.     Bayanin hukunce-hukuncen kisasi da diyya

7.     Haramcin rage kwanaki da kara su “Nasi’u”

8.     Ayyana watanni hudu masu alfarma

9.     Bayanin hakkokin mata a kan mazajensu:

·        Kada su ha’inci mazajensu

·        Kada su bayar da izinin shiga ga wanda ba ya so

·        Kada su yi alfahasha

10. Bayanin hakkokin maza a kan matayensu:



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 next