Alamomin Soyayya
339. Daga Imam Ridha (A.S) ya ce: mai kula da kurkukun Yusfu (A.S) ya ce masa: ina sonka, sai Yusuf (A.S) ya ce masa: babu wani bala’I da ya same ni sai sakamakon so; ammata ta so ni sai ta danganta ni da sata, kuma babana ya so ni sai ‘yan’uwana suka yi mini hassada, sanan kuma sai ga matar sarki ta so ni sai ta tsare ni a kurkuku[18].
[1] Gurarul hikam: 5641.
[2] Alkafi: 2, 652, 2.
[3] Alkafi: 2, 652, 1.
[4] Uyunu akhbarir Ridha, 2, 50, 192.
[5] Gurarul hikam: 3238.
[6] Gurarul hikam: 6511.
[7] Kanzul ummal: 1, 425, 1829.
[8] Gurarul hikam: 3875.
[9] Mustadarak alas sahihain: 3, 20, 4294.
|