Hadisan manzo (SAW) قال رسول الله صلّى الله عليه Ùˆ آله : Ù…ÙŽÙ† أصلَØÙŽ Ùيما بَينَه٠وبَينَ الله٠أصلَØÙŽ الله٠Ùيما بَينَه٠وبَينَ النّاسÙ. Manzon Allah (S.A.W) ya ce : Duka wandaya gyara tsakaninsa da Allah to Allah zai gyara masatsakaninsa da mutane. قال رسول الله صلّى الله عليه Ùˆ آله: خَÙ٠اللهَ كَأَنَّكَ تَراه٠ÙÙŽØ¥ÙÙ† ÙƒÙنتَ لاتَراه٠ÙÙŽØ¥Ùنَّه٠يَراكَ . Manzon Allah (S.A.W) ya ce : Ka ji tsoron Allah kamar kana ganinsa idan ka kasance ba ka ganinsaai shi yanaganinka. قالت Ùاطمه زهراعليها السّلام: Ù…ÙŽÙ† أصعَدَ إلَى الله٠خالÙصَ عÙبادَتÙÙ‡ Ùأهبَطَ الله٠إلَيه٠أÙضَلَ مَصلَØَتÙÙ‡ FatimatuzZahra (AS) tana cewa : Duk wandaya kusanta da Allah yana maitsarkake ibadarsa Allah zai saukar masada mafificiyar maslaharsa (ya biya masa mafificiyarbukatarsa) قال رسول الله صلّى الله عليه Ùˆ آله: Ù„ÙŽÙˆ اÙتÙيت٠بÙشابّ٠مÙÙ† شَباب٠الشّÙيعَة٠لا يَتَÙَقَّهَ (ÙÙŠ الدّÙينÙ) لَأَدَّيتÙÙ‡Ù . Manzon Allah (S.A.W) ya ce : Da za a zomun da wanisaurayi daga samarin shi’a dabaya nemanilimin addini da na ladabatarda shi. قال رسول الله صلّى الله عليه Ùˆ آله: Ùَضل٠الشّابّ٠العابÙد٠الَّذي تَعَبَّدَÙÙŠ صÙباه٠عَلَى الشَّيخ٠الَّذي تَعَبَّدَبَعدَ ما كَبÙرَت سÙنّÙÙ‡Ù ÙƒÙŽÙَضل٠المÙرسَلينَ عَلى سائÙر٠النّاسÙ.
|