‘Yan Shi'a Na Farko



na zo, idan aka tashe ni a kan sona

â€کYa’yan ammin Annabi makusantansa

Mafi soyuwar mutane dukkansu gurina

Idan son su ya kasance shiriya na dace

Ni ba mai kuskure ba ne idan halaka ne[6]

Hada da cewa har ma zamani na biyu na lokacin Umayyawa mafi yawancin Shi'a suna kau da kai daga zagin Sahabbai, ko Tabi’ai: Ibn Khalikkan yana fada game da Yahaya bn Ya’amur: Ya kasance dan Shi'a ne daga masu yabon Ahlu-baiti (a.s) babu wani suka da yake yi ga waninsu[7]. 

Daga Littafin Sheikh Wa'ili Na HAKIKANIN SHI'ANCI

Tarjamar: Hafiz Muhammad Sa'id da Munir Muhammad Sa'id


[1] [2] Siffaini, Nasar dan Muzahim, shafi: 115.

[3] Fajarul islam, shafi: 268.

[4] Tarihin bn khaldon, j 3, shafi: 364.

[5] Al’isti’ab, j 2, shafi: 452.

[6] Alkamil, Mubarridu, hamishi ragbatil amal, j: 7.

[7] Wafyatul a’ayan, j 2, shafi: 269.



back 1 2 3