Boyayyar Taska



‘Ya’yansa: 1-Imam Hasan 2-Husaini 3-Muhammad  4-Ja’afar 5-A’isha.

Tambarin zobensa: Hifzul uhud min akhlakil ma’abud.

Tsawon rayuwarsa: Shekara 42.

Tsawon Imamancinsa: 33.

Sarakunan zamaninsa: Karshen mulki Ma’amun da Al-mu’uta- sim da Al-wasik da Al-mutawakkil.

Tarihin shahadarsa: 3 Rajab shekara 254H.

Inda ya yi shahada: Samra’u.

Dalilin shahadarsa: An kashe shi da guba a lokcin mutawakkil. Inda aka binne shi: Samra’u (Irak).

Al-Hasan Dan Ali Al-Askari (A.S)

Sunansa da Nasabarsa: Alhasan dan Ali dan Muhammad dan Ali (A.S).



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 next