Shirin SallaShirin salla:Ya mike tsaye yanamai fuskantar alkibla, sa’annan sai ya yikiran salla bayan nan yayi Ikama, wannan shi ne aikinda zai yikafin kabbarar harama a kowace salla daga sallolibiyar na wajibi wato Asuba da Azaharda La’asar da Magriba daIsha’I. Bayan Kiran sallah da Ikama saiya tayar da kabbarar haramadomin shiga cikin salla dafara ayyukan salla yanamai fadin Sa’annan ya karantasurar Fatiha kamar haka : بÙسْم٠الله٠الرَّØْمَن٠الرَّØÙيْمÙØŒ الْØَمْد٠Ùلله٠رَبّ٠الْعَالَمÙيْنَ، الرَّØْمَن٠الرَّØÙيْمÙØŒ مَالÙك٠يَوْم٠الدّÙيْنÙØŒ إيَّاكَ نَعْبÙد٠وَ إيَّاكَ نَسْتَعÙيْنÙØŒ اهْدÙنَا الصّÙرَاطَ الْمÙسْتَقÙيْمَ، صÙرَاطَ الَّذÙيْنَ أَنْعَمْتَ عَلَيْهÙمْ غَيْر٠الْمَغْضÙوْب٠عَلَيْهÙمْ وَلاَ الضَّالّÙيْنَ (Bismillahirrahmanirrahim â–ª Alhamdulillahi rabbil ‘Alamin â–ª Arrahmanirrahimâ–ª Maliki yaumiddinâ–ª Iyyaka na’budu wa iyyaka nasta’inâ–ª Ihdinas siratal mustakim â–ª Siratal lazina an’amta ‘alaihim gairil magdhubi ‘alaihim waladh dhalin) Sa’annan sai yakaranta wata sura kamar SuratulAhad. بÙسْم٠الله٠الرَّØْمَن٠الرَّØÙيْم،٠قÙلْ Ù‡ÙÙˆÙŽ الله٠أَØَدٌ، الله٠الصَّمَدÙØŒ لَمْ ÙŠÙŽÙ„Ùدْ وَلَمْ ÙŠÙوْلَدْ، ÙˆÙŽ لَمْ ÙŠÙŽÙƒÙنْ Ù„ÙŽÙ‡Ù ÙƒÙÙÙوًا Ø£ÙŽØَدٌ
|