Yammacin duniya



Yammacin duniya

Mustashrikawa

Abin takaici mummunan sukan da yamma suke kan addininmu sai suka daukaaikin musulmi shi ne musulunci ammawasu daga cikinsu sukan fadigaskiyar al’amari kamar yadda AnamariShamel a Jamus ta yi harta samu kyautawacce shugaban na Jamus yayi wasu maganganumasu kayatarwa akai.

Ta'allaka wasu al'adu da suka ci baya da nazarinzamantakewa a Musulunci yanadaga cikin al'amurra na asasida ya wajaba a kan marubuta wayayyunMusulmi da masu kira zuwa ga Musulunci su yi bayaninsu akwai kurakuren da masu jayayya da Musulunci ko wadanda sukayaudaru da tunanin abin duniya nazahiri ko wadanda ma'anoni suka cakude musukuma mummunar fahimta ta yigalaba suke yi, wannan kuwashi ne cakudawa da rashin rarrabewa tsakanin abin da Musulunci ya ginu a kaina halaye da ka'idoji na Musulunci da al'adun zamantakewa na ci bayada suka taso a wasu kasashen Musulmida ba su waye ba wadanda kumasuke sa waruhin Musulunci da ka'idojinshida tsare-tsaren zamantakewada alakokin jima'i da asasin alakar namijida mace, don haka sai suka shiga danganawaMusulunci bisa jahilci ko da gangan dukabin da suke shaidawa a kasashen Musulmi.

A nan babu makawa mu yiishara ga bambancin da ke tsakanin yaddaal'ummar Musulmi take a halin yanzu da yadda ya kamataal'ummar Musulmi da ke tsaye a kanasasin Musulunci take wannanci baya nazamantakewa da al'ummar Musulmi ke famada shi wani yanki ne na gamammenci baya a fagagen ilimi, sana’oi, bunkasa, masana'antu, lafiya da saurarnsu.

Mummunan surar da wasu masu bincikegame da zamantakewa ke cirowa daga yanayoyinzamantakewa daban-daban kamar nazarin nanda aka gudanar a kan yanayin zamantakewarmace a kauyen Masar ko Iraki koMaroko ko yankin saharar tsibirin larabawa da wasunsu inda kekashewarzuciya da rashin imani ya yimusu kanta duk suna nuna  matsalolin mace ta hanyar hangenwauta da kauyanci na ‘yan saharawadanda suka ci baya kumasuke zaluntar mace,  sa'annan sai wadannan nazarce-nazarcesuka shiga bayar da misali ga zamantakewar Musulunci da irin wadannan saboda mutanen wadannan wurare Musulmi ne, Sun gafala da cewa wadannan tunane-tunaneda ayyuka ba su da wata alaka da tunane-tunanenMusulunci da ayyukansa kumaba kawai suna karo da halayyada hukunce-hukuncen Musulunci bane  a'a har ma Musulunci ya kebe wanisashe daga tunane-tunanensa da dokokinsa da halayyarsa don yaki da su da sauya su.

Jahiltar Musulunci yana daya daga cikin matsalolin da  tunane-tunanen Musulunci ya ke fuskanta a wannanlokaci da muke ciki, akwai jahiltarMusulunci da wasu ke yi masammanma a kasashen Turai, Amirka, da sauran nahiyoyin da ba na Musulunci ba, Wadannan sun jahilci mafi karanci dagaka'idojin Musulunci kai! suna ma yimishi wata mummunar fahimta karkatacciya da ke siffanta Musulunci da siffofin bata, ta'addanci, zubar da jini, ci baya da tsattsuranra'ayi. Wadannan tunane-tunane nadaga abubuwan da kungiyoyin Mustashrikai (masanan Turawa da su ke karantar halayyarkasashen Musulmi da addinin Musulunci don manufofi daban-daban) Sahyoniyawa (kungiyar Yahudawa masu tsaurin ra'ayi) da kungiyoyin Coci-Coci da mishan-mishan na Majami'an Kiristoci suka sana'anta.

Babuwata surarhakikanin Musulunci a kwakwalwarmutumin yamma, maimakon haka dukabin da ke cikin kwakwalwarsa da fahimtarsa ita ce mummunan surakuma da mutumin yammaci ya san hakikanin Musulunci da ya yi maraba da shi kuma da ya budehankalinsa don yin muhawarata ilimi haka nan da yakarbe shi da `yanci da budaddiyar kwakwalwa.

A takaice za muiya karanta wannan babbar matsalacikin jawabin da shugaban kasar Jamus Roman Hutsog ya yi a ranar10/1/1995 a lokacin bikin girmama baturiyar nan masaniyar kasasheda al'adun Musulmi (Mustashrika) a kasar Jamus Anamari Shamel, mai adalci cikin abubuwan da take rubutawa ta fada a lokacinbukin ba ta kyautar zamanlafiya da kungiyar marubutan kasar Jamus ta bata. Ya yimaganar ne yana mai mayarda martani ga masu sukan kyautar zamanlafiya da aka ba Shamel sabodakawai tana kariya ga tunane-tunanenMusulunci kuma tana mu'amala da shi bisa gaskiya da adalci tana kuma kirazuwa fahimtarsa da sauya mummunar surar da kafafan watsa labaran Turawake yi ga Musulunci da Musulmi. yace:­

"Akwai wani al'amarida ke bayyane karara cikin alaka da mu'amalarmu da Musulunci a wannan lokacin da muke ciki da baza mu yikarya ga ra'ayin da ya watsu a Jamusba idan mukace: Abin da ke zuwa cikintunanin mafi yawanmu a duk lokacinda aka ambaci Musulunci shi ne, dokokin ukuba narashin tausayi ko rashin sassaucinaddini ko zaluntar mace ko tsaurin ra'ayi irin na adawa, sai dai wannankuntata yanayi ne da ya wajaba mu sauya shi, mu tuna da ambaliyar nan ta hasken Musulunci wadda tunkafin Karnoni shida ko bakwai ta kiyayewa kasashen yammaci wani sashebabba na tsofaffin abubuwan tarihi (Malam duba tarihin falsafar musulunci ko tarihinmusulunci) wadda kuma a wancan lokacin ta sami kantaa gaban wani irin nau'i natunanin yammaci.

 Babu shakka(wannan ambaliya) ta ji cewashi (wannan nau'i na tunaninyammaci) mai tsaurin ra'ayi ne marassassauci". A yankin karshe na maganarsashugaban na Jamus ya yibayanin dalilin adawa da Musulunci da cewa shi ne jahiltar da Turawa suka yiwa Musulunci kan haka za mu same shi yana cewa:­

"Ashe bata yiyuwa dalilin rashin fahimtarmu ga Musulunci ya zama shi neginuwarsa a kan asasai masuzurfi na al'umma mai riko da addini alhali mu masu rikone ta fuskamai girma da wani tafarki da bai yarda da addini ba? dan haka ya tabbata ya ya zamu yi mu'amalada wannan nazari mai matsala? Shin ya yi daidai mu siffanta Musulmi masu tsoron Allah da siffofin masu tsattsauran ra'ayi 'yan ta'adda don kawai mu munrasa ingantaccen riskar yadda izgiliyake a zukatan mabiya wasu addinaiko kuwa sabodamun zama ba za muiya bayyana irin wannan ingantacciyarfahimta ba?".



1 2 next