Hadisan manzo (SAW)Manzon Allah (S.A.W) ya ce : Mafificin mutane wanda mutane suka amfana dashi. قال رسول الله صلّى الله عليه و آله: إنَّ أبخَلَ النَّاسِ مَـن بَخَلَ بـِالسَّـلامِ . Manzon Allah (S.A.W) ya ce : Hakika mafi rowarmutane shi ne wanda yayi rowa dasallama. قال رسول الله صلّى الله عليه و آله: لينوا لِمَن تُعَلِّمون َولِمـَن تَتَعَلـَّمـونَ مِـنـهُ . Manzon Allah (S.A.W) ya ce : Ku tausasawa wanda kukekoyarwa da kuma wanda kukekoya daga gare shi. قال رسول الله صلّى الله عليه و آله: أحسِن إلى مَن أساءَ إلَيكَ . Manzon Allah (S.A.W) ya ce : Ka kyautata wa wandaya munana maka. قال رسول الله صلّى الله عليه و آله: المُسلِمُ مَن سَلِمَ المُسلِمونَ مِن لِسانِهِ ويَدِهِ . Manzon Allah (S.A.W) ya ce : Musulmi shi ne wanda musulmi suka kubuta dagaharshensa da hannunsa. قال رسول الله صلّى الله عليه و آله: إنّي أمزَحُ ولا أقولُ إلّا حَقاً .
|