Shirin SallaSa’annan yazauna domin yin tahiya bayan sujudarraka’a ta biyu, kuma hakazai yi a kowace salla. yana mai cewa :

أَشْهَدُ أَنْ لاَ إِلَهَ إِلاَّ اللهُ وَحْدَهُ لاَ شَرِيْكََ لَهُ وَ أَشْهَدُ أَنَّ مُحَمَّدًا عَبْدُهُ وَ رَسُوْلُهُ، أَللَّهُمَّ صَلِّ عَلىَ مُحَمَّدٍ وَ آلِ مُحَمَّدٍ

(Ash hadu an la ilaha illalLahu wahdahu la sharika lah ▪ Wa ash haduanna Muhammadan abduhu wa rasuluh▪ Allahumma salli ala Muhammadin wa Ali Muhammad) wannan ita ce tahiyar zamana daya watozaman tsakiyar salla. Amma idansallar asuba ce sai ya kara sallamakamar yadda zata zo a nangaba.

Bayan ya kammala tahiya sai yamike tsaye domin raka’a ta ukua sallolin da suke da raka’afiye da biyu(wato in ka cire Assuba da itaraka’a biyu ce) a raka’a tauku da tahudu yana da zabi koya karanta Fatiha ko yayi tasbihi guda hudu saudaya ko sauuku, tasbihin su ne : 

سُبْحَانَ اللهِ وَ الْحَمْدُ ِللهِ وَ لاَ إِلَهَ إِلاَّ اللهُ وَ اللهُ أَكْبَرُ

(Subhanallah wal hamdulillah wala ilaha illallah wallahu akbar).

Bayan ya gama raka’a ta karshe watota biyu a sallar asuba kota uku a magariba ko tahudu a sallar azahar da la’asarda Issha’i sai ya karantaTahiya kamar yadda take a zama na farko damuka kawo a sama bayan nansai kuma ya kara dasallama domin cika salla dafita daga salla. sallamaita ce kamarhaka :-

اَلسَّلاَمُ عَلَيْكَ أَيُّهَا النَّبِيُّ وَ رَحْمَةُ اللهِ وَ بَرَكَاتُهُ، اَلسَّلاَمُ عَلَيْنَا وَ عَلىَ عِبَادِ اللهِ الصَّالِحِيْنَ، اَلسَّلاَمُ عَلَيْكُمْ وَ رَحْمَةُ اللهِ وَ بَرَكَاتُهُ

(Assalamu alaika ayyuhan nabiyyu wa rahmatullahiwa barakatuh ▪ Assalamu alaina wa ‘ala ‘ibadillahis salihin ▪ Assalamu’alaikumwa rahmatullahi wa barakatuh).

Karin bayani !

mu sani cewa salloli wajibaiguda biyar ne ta dayaita ce Asubamai raka’a biyu sai magaribamai raka’a uku amma saurandukansu suna da raka’a huduhudu ne.back 1 2 3 4 5 6