Shirin SallaSa’annan yayi ruku’u kamar yadda yagabata a raka’a ta daya.

Ya dagodaga ruku’u kamar yadda yagabata a raka’a ta daya.

Ya yisujuda ya yi kuma tasbihikamar yadda ya gabata a raka’ata daya.

ya yi zama tsakanin sujudata daya data biyu.

Sa’annan yayi sujuda ta biyu yayi tasbihi kamar yadda yagabata a bayanin raka’a ta daya.back 1 2 3 4 5 6 next