Shirin SallaSa’annan ya dagodaga sujuda ya kuma zaunakafin ya tashi zuwa raka’ata biyu daaka fi sanida “zalsatul istiraha” ya  ce:

Sa’annan ya mike zuwaraka’a ta biyu yana maikaranta wannan addu’a :

بِحَوْلِ اللهِ وَ قُوَّتِهِ أَقُوْمُ وَ أَقْعُدُ

(Bihaulillahi waKuwwatihi akumu wa ak’ud)

Sa’annan ya mike yakaranta fatiha da wata suracikakkiya kamar yadda ya yia raka’ar farko.

Bayan ya gama karanta fatiha da sura kafinruku’u sai ya yi kunuti(a kowace salla a raka’a ta biyubayan karanta fatiha da surakafin ruku’u a kwai kunuti) yanamai karanta abinda ya sauwakana addu’o’I kamar :

رَبِّ اغْفِرْ لِيْ وَ لِوَالِدَيَّ وَ ارْحَمْهُمَا كَمَا رَبَّيَانِيْ صَغِيْرًا

(Rabbigfir li wa liwalidayya war hamhuma kama rabbayanisagira)back 1 2 3 4 5 6 next