Shirin SallaSa’annan sai yay i sujuda ya karanta tasbihikamar haka :

سُبْحًانَ رَبِّيَ اْلأعْلَى وَبِحَمْدِهِ

(Subhana rabbiyal a’la wa bihamdih)

 

Sa’annan ya zaunatsakanin sujada ta daya data biyu yana mai cewa a;

أَسْتَغْفِرُ اللهَ رَبِّيْ وَ أتُوْبُ إلَيْهِ

(Astagfirullaha rabbi waatubu ilaih)

Sa’annan yatafi sujuda ta biyu yayi tasbihi kamar yadda yayi a sujuda ta daya.back 1 2 3 4 5 6 next