Shirin Salla(Bismillahirrahmanirrahim ▪ Kul huwallahu ahad▪ Allahus samad▪ Lam yalid wa lam yulad ▪ Wa lam yakul lahukufuwan ahad)

Sa’annan sai ya yi ruku’u yanamai tasbihi kamar haka :

سُبْحَانَ رَبِّيَ الْعَظِيْمِ وَبِحَمْدِهِ

(Subha rabbiyal ‘azimi wa bihamdih)

 

Sa’annan bayan yadago daga ruku’u ya fadi :

سَمِعَ اللهُ لِمَنْ حَمِدَهُ

(Sami’allahu liman hamidah)

 back 1 2 3 4 5 6 next