Alwala a HotoYadda ake yin Alwala a Hoto:

Bayan an samu ruwa mai tsarki aka kuma yi niyyar yin alwala sai a debo ruwa a yibisimillah sannan a debo ruwa a zubaa fuska a wanke sannan hannun damasannan hannun hagu sai kumashafar kai da kafa. ammazamu bi su daki daki.

Bayan debo ruwa da hannun damasai a zuba shi a saman fuska dagamatsirar gashin goshi a wanko zuwakarshen haba dai dai abindaya rusa danyatsansa na sababa sa ibhama. wato babban dan yatsa damai bi masa. kamar yadda yakea hoto na sama.

Bayan wanke fuska sai wanke hannundama da hannunhagu daga guyiwar hannu zuwakarshen â€کyan yatsu. wato dagasama zuwa kasa.idan namiji ne zai faradaga zahirin bayan hannu sannanya sake wankowa daga sama zuwakasa yana mai wanke badininhannu wato daga cikinsa. ammamace sabanin haka zata yi watozata fara wanke cikinsa sannanbayansa.

Sa’annan wanke hannunhagu da hannundama kamar yadda aka siffantawanke hannun dama haka ma zaa wanke hannun hagu.

Sa’annan sai a shafakai daga tsakiyarsa wato madiga zuwa matsirargashin kai wato inda yayi iyaka da goshi dahannun dama sau daya dadanshin da yake hannunsa naragowar wanke hannaye.1